libya

Rahoto kan cinikin bayi a Libya

Bakin-haure na shiga tsaka mai-wuya a Libya
Bakin-haure na shiga tsaka mai-wuya a Libya REUTERS/Ahmed Jadallah

Shekara da shekaru matasan Jamhuriyar Nijar kan tafi Libya domin neman kudi ko kuma ci-rani domin inganta rayuwar su, sai dai halin da ake ciki yanzu musamman yadda ake cin zarafin baki a kasar dama sayar da wasu a matsayin bayi ya sauya al’amura a kasar ta Libya.

Talla

Wannan ya sa kungiyoyin kare hakkin Bil Adama matsin lamba ga gwamnatoci domin ganin sun ceto yan kasar da suka makale a can. Wakilinmu Ibrahim Malam Tchillo na daukle da rahoto daga Damagaram.

Rahoto kan cinikin bayi a Libya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.