Ra'ayoyin masu saurare kan rikicin Fulani da Makiyaya a Najeriya

Sauti 14:50
Shirin ra'ayoyin masu saurare kan rikicin Fulani Makiyaya da Manoma a Najeriya.
Shirin ra'ayoyin masu saurare kan rikicin Fulani Makiyaya da Manoma a Najeriya. Reuters

Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Haruna Ibrahim Kakangi ya bayar da damar tofa albarkacin baki kan rikicin Fulani Makiyaya da ke ci gaba da lakume rayukan Jama'a a kasar.