Tarihin akwatin rediyo

Sauti 19:57
Gidan rediyo da wasu daga cikin ma'aikata
Gidan rediyo da wasu daga cikin ma'aikata http://www.radiookapi.net/

A cikin shirin amsoshin masu saurare,Azima Aminu ta yi kokarin samo amsar tambayar tarihin akwatin Rediyo da wasu tambayoyin can daban. sai ku biyo mu.....