Ra'ayoyin masu saurare kan rikicin Fulani da Makiyaya a Najeriya

Sauti 16:15
Shirin na yau ya baku damar yin tsokaci kan rikicin Manoma da Makiya a sassan Najeriya.
Shirin na yau ya baku damar yin tsokaci kan rikicin Manoma da Makiya a sassan Najeriya. Capture d'écran : sympl.fr

Shirin na yau Litinin tare da Abdoulaye Issa ya bai wa masu saurare damar bayyana ra'ayinsu kan rikicin Manoma da Makiyaya da ke faruwa a sassan Najeriya, matakin da ke ci gaba da zama barazanar tsaro ga kasar.Asha saurare lafiya