Najeriya
Harin 'Yan bindiga ya hallaka mutane 4 a Adamawa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Wani Harin ‘yan bindiga a kauyen Kikan na Karamar Hukumar Numan da ke Jihar Adamawa a Najeriya, ya hallaka akalla mutane hudu tare da jikkata kusan mutane uku baya ga kone ilahirin kauyen na Kikan wanda ke fama da rikicin Makiyaya da manoma. Harin na zuwa a dai dai lokacin da mahukunta ke kokarin dinke Baraka tsakanin manoma da makiyaya da ke ci gaba da tsananta a jihar. Daga Adamawan ga rahoton wakilinmu Ahmad Alhassan.
Talla
Harin 'Yan bindiga ya hallaka mutane 4 a Adamawa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu