Ra'ayoyin masu saurare kan rantsar da sabon shugaban Liberia

Sauti 14:41
Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan rantsar da shugaban Liberia George Weah.
Shirin a yau ya baku damar yin tsokaci kan rantsar da shugaban Liberia George Weah. Capture d'écran : sympl.fr

Shirin Ra'ayoyin ku masu saurare a yau Litinin tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan rantsar da shugaban Liberia George Weah wanda ke karbar mulki da ga hannun Ellen Johnson Srileaf mace ta farko kuma guda daya tilo da ta taba shugabancin kasa a Nahiyar Afrika. a sha saurare lafiya.