Isa ga babban shafi
Gambia

'Yan Gambia sun rasa 'yanci a mulkin shekaru 22 na Jammeh

Tsohon shugaban Gambia, Yahya Jammeh
Tsohon shugaban Gambia, Yahya Jammeh Photo: GRTS via AFP
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad | Umaymah Sani Abdulmumin
1 Minti

'Yancin aikin jarda da fadin ra'ayoyi na daga cikin abubuwan da al'ummar Gambia uka rasa a tsawon shekaru 22 na tsohuwar gwamnatin Yahya Jammeh. 'Yan jarida da dama sun fuskanci daurid azabtarwa a zamanin Jammeh wanda bai amince da suka ba. A ci gaba da kawo muku hirarraki, albarkcin cika shekara guda da mulkin Adama Barrow, Umaimah Sani AbdulMumin da ta ziyarci Gambi ta duba mana sauyin da aka samu a yanzu. 

Talla

'Yan Gambia sun rasa 'yanci a mulkin shekaru 22 na Jammeh

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.