Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sana'ar sayar da nama a jihar Ribas

Sauti 10:04
Mai sayar da naman suya a kasar Hausa
Mai sayar da naman suya a kasar Hausa nairaland
Da: Abdoulaye Issa

Mahauta da masu sayar da dabbobi a Jihar Ribas da ke Tarayyar Najeriya, sun kawo sauyi ga harakokin tattalin arzikin yankin.A cikin shirin kasuwa  a kai miki dole,Haruna Ibrahim ya jiyo ta bakin wasu dake cikin wannan sana'a.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.