Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare kan rikicin siyasar Kenya

Sauti 15:00
Madugun 'yan adawan Kenya Raila Odinga a lokacin da ya ke rantsar da kansa a birnin Nairobi
Madugun 'yan adawan Kenya Raila Odinga a lokacin da ya ke rantsar da kansa a birnin Nairobi REUTERS/Baz Ratner

A cikin shirin wannan lokaci Masu saurare sun bayyana ra'ayoyinsu kan rantsar da kansa a matsayin shugaban al'umma da madugun 'yan adawan Kenya Raila Odinga ya yi a ranar 30 ga watan Agusta shekara ta 2018.