Isa ga babban shafi
Najeriya

Rahoto kan alakar Malam Bahaushe da Rediyo

Galibi Malam Bahaushe kan yi amfani da kafar Rediyo tun tali-tali da nufin ilimantuwa ko kuma nishadantuwa.
Galibi Malam Bahaushe kan yi amfani da kafar Rediyo tun tali-tali da nufin ilimantuwa ko kuma nishadantuwa. RFI/Anthony Fouchard
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 4

Yau ce rana ta musamman da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe, domin jaddada muhimmancin Radiyo ga al'umma. Shekaru da dama dai a kasashen Hausa, radiyo na bada gudummuwa ta fannin ilimi da debe kewa. Wakilinmu Shehu Saulawa ya kimanta alakar Mallam Bahaushe da radiyo, ga kuma rahoton da ya hada mana.

Talla

Rahoto kan alakar Bahaushe da Rediyo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.