Najeriya
An gano ma'aikatar da ke karkatar da kayan 'yan gudun hijira a Najeriya
Wallafawa ranar:
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchin Najeriya ta kai samame wata maboya da ake sake fasalta buhunan tallafin kayan abincin da ke shigowa kasar, domin 'yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a arewa maso gabas. Wannan maboyar dai na hayar matasa ne,domin chanja buhunan dake dauke da tallafin kayan abincin,zuwa wani buhu daban. Wakilin mu Shehu Saulawa dake bin diddigin wannan labarin,a aiko mana da rahoto.
Talla
An gano ma'aikatar da ke karkatar da kayan 'yan gudun hijira a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu