Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan taron sulhunta rikicin siyasar kasar Togo

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokacin ya bada damar tattaunawa ne kan taron sulhunta rikicin siyasar kasar Togo da aka soma a ranar Litinin. Taron sulhun yana gudana ne a karkashin jagorancin shugaban kasar Ghana, Nana Akufo Addo

Zauren da aka bude taron sulhunta rikicin siyasar Togo tsakanin gwamnati da 'yan adawa a birnin Lome.
Zauren da aka bude taron sulhunta rikicin siyasar Togo tsakanin gwamnati da 'yan adawa a birnin Lome. RFIHAUSA/Abdoulaye Issa
Sauran kashi-kashi