Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

An Dage Tattaunawan Sulhu A Kasar Togo

Wallafawa ranar:

An dage tattaunawa sulhu zuwa ranar Juma'a mai zuwa tsakanin 'yan adawa da Gwamnatin Togo wanda shugaban kasar Ghana Nana Akufor-Addo ke jagoranta.A kan haka ne  Zainab Ibrahim ta tattauna da wasu masu sauraronmu game da yadda suke kallon wannan al'amari.

Shugaba  Faure Gnassingbé na kasar Togo
Shugaba Faure Gnassingbé na kasar Togo rfi