Sabuwar rigima tsakanin manyan Jaruman Kannywood Ali Nuhu da Adam A Zango

Sauti 20:00
Wutar rikici na ci gaba da ruruwa tsakanin Jarumi Ali Nuhu da kuma abokin dabinsa Adam A Zango.
Wutar rikici na ci gaba da ruruwa tsakanin Jarumi Ali Nuhu da kuma abokin dabinsa Adam A Zango. rfihausa

Dandalin fasahar fina-finan hausa a wannan mako ya tabo muku yadda wutar rikici ke kara ruruwa tsakanin Jarumi Ali Nuhu da abokin Dabinsa Jarumi Adam A Zango. kusan za a iya cewa ba sabon abu bane rigimar jarumai amma a wannan karon batun ya sha bam-ban.Ayi sauraro lafiya.