Najeriya

Hukumomi a Kano sun haramtawa shagunan magani yin allura

A jihar Kano da ke arewacin Najeriya sakamakon fuskantar matsaloli wajen yi wa marasa lafiya allura, saboda shigar bata gari cikin sana’ar, yanzu haka kungiyar masu kananan shagunan sayar sun jaddada dokar haramta yin allurar a kafatanin wuraren sayar da magani da ke jihar da nufin kare lafiyar al'umma. Wakilin mu Abubakar Isah Dandago ya hada mana rahoto.

Matakin na da nufin kare lafiyar dubban jama'a da suka ta'allaka da duba lafiyarsu a shagunan sayar da magungunan sabanin asibiti.
Matakin na da nufin kare lafiyar dubban jama'a da suka ta'allaka da duba lafiyarsu a shagunan sayar da magungunan sabanin asibiti. REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Hukumomi a Kano sun haramtawa shagunan magani yiwa marasa lafiya allura

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI