Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasashen yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka zasu fara bin tsarin asusun ajiya daya.

Sauti 09:46
Zauren taron manyan kusoshin kungiyar kasashen Afrika da ke yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a Abidjan.
Zauren taron manyan kusoshin kungiyar kasashen Afrika da ke yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a Abidjan. REUTERS/Thierry Gouegnon
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin na yau, wanda AbdoulKareem Ibrahim Shikal ya gabatar, ya yi nazari ne akan sabon tsarin da ke tilasta wa illahirin kamfanoni, da ma’aikatun gwamnatin kasashen yankin UEMOA, wadanda ke amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka yin asusun ajiya daya a kowace kasa, wato baitul-malu, a maikamakon yadda kowace ma’aikata ko kuma kamfanin gwamnatin ke da damar buda asusun ajiya a bankin da ya ga dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.