Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 04:03
Yanzu haka wata tawagar manyan jami’an gwamnatin Faransa karkashin jagorancin jakadan kasar a Tarayyar Najeriya Mr Dennis Gauer, na gudanar da ziyarar aiki a birnin Lagos.Lokacin da ya ziyarci ofishin sashen Hausa na rfi da ke Lagos, jakada Dennis Gauer, ya yi mana karin bayani a game da wannan makasudin ziyarar da kuma irin alakar da ke akwai tsakanin Faransa da Najeriya a fannoni daban daban. Ga dai abin da ya shaida wa Garba Aliyu Zaria.