Rasuwar Hauwa Maina

Sauti 20:00
Hauwa Maina yar wasar Fim a Najeriya
Hauwa Maina yar wasar Fim a Najeriya rfi hausa

A cikin shirin dandalin fina-finai Hauwa Kabir ta maida hankali domin jin ta bakin wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a harakar fim bayan rasuwar Hauwa Maina,daya daga cikin shahararrun yan wasan fim a Najeriya da Allah ya yiwa rasuwa.