Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yanayin farashin kayayyaki a lokacin azumin watan Ramadana

Sauti 10:25
Musulmi na sallar Idil-fitr a birnin  Accra na kasar Ghana
Musulmi na sallar Idil-fitr a birnin Accra na kasar Ghana © CRISTINA ALDEHUELA / AFP
Da: Bashir Ibrahim Idris

A daidai wannan lokaci na watan Ramadana, za a tarar cewa a kasashe da dama musamman na Afirka, an wayi gari da samun hauhawar farashin kayayyakin masarufi.A cikin wannan shiri, Bashir Ibrahim Idris ya duba mana yadda farashin kayayyakin masarufin ya kasance a wannan shekara musamman a kasashen Najeriya, Nijar da kuma Chadi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.