Isa ga babban shafi
Najeriya-Lafiya

Kananan yara na fuskantar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya - FAO

Hukumomin biyu dai na ganin ya zama wajibi a tallafawa kananan yaran a Najeriya wadanda ke fuskantar babban kalubale ta fuskar karancin abinci mai gina jiki.
Hukumomin biyu dai na ganin ya zama wajibi a tallafawa kananan yaran a Najeriya wadanda ke fuskantar babban kalubale ta fuskar karancin abinci mai gina jiki. REUTERS/Afolabi Sotunde
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
1 Minti

Bisa bayanan hukumar kula da ƙananan yara ta majalisar ɗinkin duniya da hukumar bunƙasa ayyukan gona ta ƙasa da ƙasa ƙananan yara na fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki musamman a yankunan karkara.Ganin cewar wannan matsalar ta fi tsanani a ƙasashe irin Najeriya hakan ya sanya waɗannan hukumomi kai ɗauki ga waɗanda abin ya shafa. Daga Sokoto ga rahoton wakilinmu El-Yakub Usman Dabai.

Talla

Kananan yara na fuskantar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya - FAO

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.