Najeriya-Bauchi

Halin da al'ummar bauchi ke ciki bayan ibtila'in ruwan sama

Da dama daga cikin wadanda Ibtila'in ya shafa na rakabe ne a gidajen makwabta yayinda wasu ke zaune cikin ruguzazzun gidajensu.
Da dama daga cikin wadanda Ibtila'in ya shafa na rakabe ne a gidajen makwabta yayinda wasu ke zaune cikin ruguzazzun gidajensu. Reuters/Afolabi Sotunde

A jihar Bauchin Nigeria,sama da mako daya bayan guguwar iskar ruwan sama ta yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiyoyi,har yanzu daruruwan iyalan da wannan iftila'in ya shafa,na cigaba da fakewa a makwabta ko wani sako na gini. Wakilin mu a Bauchi Shehu Saulawa ya duba wannan hali da aka shiga,ga kuma rahoton sa

Talla

Halin da al'ummar bauchi ke ciki bayan ibtila'in ruwan sama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.