Lafiya Jari ce

Kalubalen yaduwar cutar Amosanin jini a Nijar

Sauti 09:39
Galibin masu fama da wannan cuta ta Emasi ko kuma sikila a kasashen Afrika na rayuwa ne cikin matsanancin talauci duk kuwa da cewa magungunan cutar na da cin kudi.
Galibin masu fama da wannan cuta ta Emasi ko kuma sikila a kasashen Afrika na rayuwa ne cikin matsanancin talauci duk kuwa da cewa magungunan cutar na da cin kudi. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan lokaci ya mayar da hankali kan kalubalen cutar Sikila Emasi ko kuma amosanin jini wadda aka fi sani da Sickle Cell a turance, cutar da yanzu haka ke ci gaba da yaduwa a wasu sassan nahiyar Afrika ciki har da Nijar wadda ke matsayin ja gaba.