Bakonmu a Yau

Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo kan taron magance rikicin manoma da makiyaya a Paris

Sauti 02:51
Matsalar rkicin manoma da makiyaya na ci wa gwamnatocin nahiyar Afrika tuwo a kwarya.
Matsalar rkicin manoma da makiyaya na ci wa gwamnatocin nahiyar Afrika tuwo a kwarya. REUTERS

Wasu kungiyoyi masu zaman kansu daga kasashe sama da 10 na nahiyar Afrika a karkashin kungiyar Association des nomades Africains na gudanar da taro na tsawon kwanaki 3 a birnin Paris na Faransa.Taron ya mayar da hankali ne wajen lalubo hanyoyin magance matsalar rikicin manoma da makiyaya a nahiyar, musamman a Najeriya da Mali.Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, shugaban Jami'ar Mariam Abaca da ke Maradi, na daya daga cikin mahalarta taron, ya kuma yi wa Mahamman Salisu Hamisu karin bayani.