Tarihin Afrika

Tarihin Jomo Kenyatta kashi na (1/6)

Sauti 20:03
Fira Ministan Kenya na farko a 1963, kuma shuagaban kasar na farko a 1964, Jomo Kenyatta.
Fira Ministan Kenya na farko a 1963, kuma shuagaban kasar na farko a 1964, Jomo Kenyatta. Alberton Record

Shirin Tarihin Afrika a wannan karon ya duba rayuwa da kuma gudunmawar Jomo Kenyatta ga samun 'yan cin kan Kenya daga mulkin mallaka da kuma kafawa kasar ginshikan da suka kai ta ga ci gaba.