Najeriya

Najeriya ta zargi malaman addinai da iza wutar rikicin makiyaya da manoma

Najeriyar dai ta yi zargin cewa wasu malaman addinai da 'yan jarida na taka rawar gani wajen rura wutar rikicin Fulani makiyaya da manoma a kasar.
Najeriyar dai ta yi zargin cewa wasu malaman addinai da 'yan jarida na taka rawar gani wajen rura wutar rikicin Fulani makiyaya da manoma a kasar. guardian.ng

Wani taron kasa da ke gudana kan yadda za’a magance matsalar rikice-rikicen da ake samu tsakanin Fulani makiyaya da manoma ya zargi wasu malaman addinai da Yan Jaridu da haddasa wutar rikicin da ke haifar da kashe-kashe a fadin Najeriya. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.

Talla

Najeriya ta zargi malaman addinai da rura wutar rikicin makiyaya da manoma

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.