Lafiya Jari ce

Tasirin shirin bayar da tazarar haihuwa don lafiyar uwa

Sauti 09:51
Shirin bayar da tazarar haihuwa don cikakkiyar lafiyar iyali ya samu karbuwa a kasashen Afrika.
Shirin bayar da tazarar haihuwa don cikakkiyar lafiyar iyali ya samu karbuwa a kasashen Afrika. rfihausa

Shirin lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan yadda shirin bayar da tazarar haihuwa ya samu karbuwa a kasashen Afrika musamman a kasashen Najeriya da Nijar wadanda ke matsayin ja gaba wajen samun saurin haihuwa.