Bakonmu a Yau

Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina

Sauti 03:38
Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina
Mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe a Katsina rfihausa

Akalla mutane 50 suka rasa rayukan su, yayin da gidaje sama da 200 suka rushe sakamakon ruwan sama dauke iska da ta haifar da ambaliya a Jihar Katsina.Tuni Gwamnan Jihar Aminu Bello Masari ya ziyarci inda aka samu hadarin kuma ga yadda zantawar su ta gudana da wakilinmu Abdullahi Tanko.