Isa ga babban shafi
Sudan

Yarjejeniyar zaman lafiya zata soma aiki a Sudan ta Kudu

Shugaban Sudan ta kud Salva Kiir, na Sudan Omar Al-Bashir,da Shugaban yan tawayen Sudan ta kudu  Riek Machar
Shugaban Sudan ta kud Salva Kiir, na Sudan Omar Al-Bashir,da Shugaban yan tawayen Sudan ta kudu Riek Machar REUTERS/Mohamed Nureldin Abdallah
Zubin rubutu: Abdoulaye Issa
Minti 1

Nan gaba cikin wannan mako bangaren gwamnati da na ‘yan adawa na kasar Sudan ta kudu na shirin sanya hannu cikin fara aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya da suka kulla,

Talla

Gwamnati da yan tawaye na sa ran kowane daga bangarorin za su yi biyyaya ga yarjejeniyar raba iko har zuwa zaben kasar.

A birnin Khartoum na Sudan aka cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin bangarorin biyu.

Yanzu haka dai bangarorin biyu sun amince da matakan zaman lafiya na karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.