Dandalin Fasahar Fina-finai

Matsayin furodusa a harkar fina-finai

Sauti 20:00
Kasuwar sayarda kasa-kasai a Najeriya
Kasuwar sayarda kasa-kasai a Najeriya AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai tare da Hauwa Kabir a wannan mako ya tattauna ne da wasu matasan furodushoshi a harkar fim a Najeriya.