Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Afirka:Kenyatta-02_06

Sauti 19:13
Jomo Kenyatta, shugaban Kenya na farko bayan samun 'yancin-kai
Jomo Kenyatta, shugaban Kenya na farko bayan samun 'yancin-kai Alberton Record
Da: Abdoulkarim Ibrahim
Minti 20

Tarihin Afirka, shiri ne da ke yin dubi a game da rayuwar fitattun mutane a nahiyar Afirka.Tare da Abdoulkarim Ibrahim, shirin na yau zai kasance ci gaba kuma kashi na biyu dangane da rayuwar tsohon shugaban kasar Kenya na farko bayan samun 'yanci wato Jomo Kenyatta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.