Al'adun Gargajiya

Tarihin kafuwar masarautar Gobir a yankunan Hausawa

Sauti 10:37
Fadar Sultan din Gobir ta Tsibiri
Fadar Sultan din Gobir ta Tsibiri /terredafriqueetarchitecture

Shirin Al'adun mu na gado tare Ahmed Abba ya mayar da hankalin kan tarihin kafuwar masarautar Gobir a jihar sokoton Najeriya.