Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Dalilan da yasa ake jinkirta sakin wasu fina-finai bayan haska tallarsu

Sauti 20:00
Dr Muhammed Ahmmad Sarari, Mikhail Ibn Hassan Gidigo, Nasiru B Muhammed, Camen McCen
Dr Muhammed Ahmmad Sarari, Mikhail Ibn Hassan Gidigo, Nasiru B Muhammed, Camen McCen RFIHAUSA/Salissou Hamissou
Da: Salissou Hamissou

Shirin Dandalin Fasahar fina-finai na wannan lokaci da Hauwa Kabir ke gabatarwa ya tattauna da AbdulAzizi Muhammad M. Shariff, kan wasu muhimman al'amuran da suka shafi fin-finai, da suka hada da, hakkin mallaka da kuma wasu dalilan da suk sanyawa a jinkirta sakin fim.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.