Majalisar Dinkin Duniya-ECOWAS

Majalisar Dinkin Duniya ta sha alwashin ci gaba da tallafawa ECOWAS

Shugabannin kasashen Afrika yayin taron kungiyar ECOWAS da ke gudana a birnin Lome na kasar Togo.
Shugabannin kasashen Afrika yayin taron kungiyar ECOWAS da ke gudana a birnin Lome na kasar Togo. Vanguard.ng

Majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta ci gaba da taimakawa kungiyar ECOWAS har sai ta kai ga magance matsalolin rashin tsaro da ya hanawa yankin samun ci gaban da ya dace.Wakilin Sakatare Janar na musamman a Yankin, Muhammadu ibn Chambers ya tabbatar hakan a wajen taron kungiyar na 53 dake gudana a Lome dake kasar Togo. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto daga Lome.

Talla

Majalisar Dinkin Duniya ta sha alwashin ci gaba da tallafawa ECOWAS

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.