Ra'ayoyin masu saurare kan dawowar tsohon shugaban 'yan tawayen Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo gida

Sauti 14:51
A jiya ne tsohon shugaban 'yan tawayen na Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo ya iso gida Kinshasa bayan wanke shi da kotun ICC.
A jiya ne tsohon shugaban 'yan tawayen na Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo ya iso gida Kinshasa bayan wanke shi da kotun ICC. Reuters

Shirin ra'ayoyin masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan dawowar madugun 'yan tawayen Jamhuriyyar Demokradiyyar Congo Jean Perri Bembe gida kinshasa a jiya Laraba.