Ra'ayoyin masu saurare kan ficewar Bukola Saraki daga APC

Sauti 16:05
A jiya Litinin ne Sanata Bukola Saraki ya sanar da ficewar ta sa daga Jam'iyyar APC mai mulki.
A jiya Litinin ne Sanata Bukola Saraki ya sanar da ficewar ta sa daga Jam'iyyar APC mai mulki. Reuters

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan ficewar shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Sanata Abubakar Bukola Saraki daga Jam'iyya mai mulki ta APC zuwa tsohuwar Jam'iyyarsa ta PDP.