Ra'ayoyin masu saurare kan cimma yarjejeniyar sulhu ta karshe tsakanin Salva Kiir da Riek Machar

Sauti 15:12
Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir da jagoran 'yan tawayen kasar Riek Machar, bayan rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu.
Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir da jagoran 'yan tawayen kasar Riek Machar, bayan rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu. SUMY SADURNI / AFP

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan lokaci, ya bada damar tattaunawa ne kan bangarorin siyasar da ba sa ga maciji da juna a Sudan ta Kudu, a karo na karshe, sun sanya hannu a kan yarjejeniyar raba madafun iko a kasar Sudan, wanda ake sa ran za ta haifar da kafa Gwamnatin hadin kai, kowane bangare kuma zai bada gudumawar Ministoci da ‘yan Majalisu.