Isa ga babban shafi
Nijar

Nijar ta bullo da sabon shirin takardar mallakar fili don magance rikici

Shirin na da nufin kawo karshen rikice-rikicen da ake fuskanta sakamakon rashin mallakar takkadun filaye ko gonaki a wasu sassa na kasar
Shirin na da nufin kawo karshen rikice-rikicen da ake fuskanta sakamakon rashin mallakar takkadun filaye ko gonaki a wasu sassa na kasar © Ben Bloom /Getty Images
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 1

A wani mataki na magance rigingimun da ke tashi a cikin karkara kan  filaye, gonaki, garake da ma lambuna tare kuma da kawo sauyi game da yadda ake mallakar irin wadannan filaye ba cikin tsari ba, hukumomi da kungiyoyin da ke aiki don kyautata rayuwar mazauna karkara da bunkasa albarkatun jama’ar karkara sun dukufa wajen fadakar da duk wanda ya ke da filin noma ya masa takardar mallaka. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim malam Tchillo ya hada mana rahoto.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.