Tambaya da Amsa

Karin bayani kan kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a nahiyar Afrika

Sauti 20:12
Wasu turawan mulkin mallakar Birtaniya a Kenya, yayin da suke gadin wasu da ake zargin zama 'yan kungiyar Mau Mau mai nemarwa kenya 'yanci, a tsakanin shekarun, 1952 zuwa 1960.
Wasu turawan mulkin mallakar Birtaniya a Kenya, yayin da suke gadin wasu da ake zargin zama 'yan kungiyar Mau Mau mai nemarwa kenya 'yanci, a tsakanin shekarun, 1952 zuwa 1960. ThisIsAfrica.me

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka nemi a yi musu karin haske akai, daga ciki akwai karin bayani kan yanki ko kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a tarihi.