Nijar-Layya
Akwai karancin masu sayen ragunan layya a Nijar
Wallafawa ranar:
Yayin da aka fara tunkarar babbar salla gadan- gadan hankulan jama’a da ma duk wani hada hadar kasuwanci sun koma bangaran dabbobi na layya, sai ra’ayoyi sun sha banban tsakanin masu saya da masu sayarwa kan farashi.Wanda rashi zuwa sayan dabbobin ya mutukar sanyyaya gwiwar masu kiwata raguna, sakamakon matsin tattalin arzikin da ake fama da shi. Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana rahoto daga Damagaram Zinder.
Talla
Akwai karancin masu sayen ragunan layya a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu