Najeriya-Boko Haram

Boko Haram ta kashe Manoma 4 a Maiduguri

Shugaban tsagin kungiyar Boko Haram Abu Mus'ab albarnawi da ga wanda ya asasa kungiyar ta'addanci Muhammad Yusuf.
Shugaban tsagin kungiyar Boko Haram Abu Mus'ab albarnawi da ga wanda ya asasa kungiyar ta'addanci Muhammad Yusuf. Guardian Nigeria

Mayakan Boko Haram sun hallaka wasu manoma 4 lokacin da suka tsaka da aikinsu gab da garin Ali Goshen da ke wajen birnin Maidugurin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Talla

Wasu da suka tsira da rayukansu a harin na boko Haram, sun ce mayakan sun zo nah aye a Babura su fiye da 30 inda suka zabi mutane 4 suka harbe suka bar sauran.

A baya-bayan nan dai Boko Haram ta dawo da hare hare kan fararen hula a yankin arewa maso gabashin Najeriyar a dai dai lokacin da ya rage kasa da watanni 6 Najeriyar da gudanar da babban zabenta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.