Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6)

Sauti 19:49
Farkon shugaban kasa kuma farkon Firaminista a kasar Kenya Jumo Kenyatta.
Farkon shugaban kasa kuma farkon Firaminista a kasar Kenya Jumo Kenyatta. Alberton Record
Da: Azima Bashir Aminu

Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin daga bisani ya koma shugaban kasa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.