Illolin da cin naman layya ba tare da aune ba, ke haddasawa koshin lafiyar al'umma.

Sauti 10:06
Raguna na shan wuta a ranar sallar Layya
Raguna na shan wuta a ranar sallar Layya Salissou.com

Shirin duniyar lafiya jari na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu, zai duba matsalolin kiyon lafiyar da al’umma ke fuskanta ne, a ko wace sallar layya, sakamakon yadda suke cin nama ba tare da aune al’amarin dake haifar masu da gudawa amai da dai saran matsalolin  ciki.