Ra'ayoyin masu saurare kan barka da Sallah a Nijar

Sauti 15:00
Mulmi sun yi sallar layya a Nijar
Mulmi sun yi sallar layya a Nijar

A yau ne al'umar musulmi suka gudanar da shagulgulan  sallar layya a kasar jamhuriyar Nijer.Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya baiwa wasu daga cikin masu saurarenmu damar isar da barka da sallarsu ga yan uwa da abukan arziki a kasar, tare da Zainab Ibrahim.