Bakonmu a Yau

Alhaji Dr Aminu Dogara yaro kan yadda za a yaki labaran karya a Najeriya

Sauti 03:44
Najeriya dai ta dauki matakan ganin ta magance matsalar yaduwar labaran karya musamman ta kafofin sada zumunta.
Najeriya dai ta dauki matakan ganin ta magance matsalar yaduwar labaran karya musamman ta kafofin sada zumunta. ©REUTERS/Dado Ruvic

A Najeriya, yayin da ake ta tafka muhawara game da irin rawar da kafofin yada labarai na zamani irinsu Facebook, Tweeter, Whatsapp ke takawa wajen yada labaran karya, wasu na ganin ala tilas ne a dauki matakan da suka dace yanzu.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Alhaji Dr Aminu Dogara yaro sarkin Hausawan Lagos kuma shugaban Majalisar Sarakunan Hausawa na jihohin yadda ya ke kallon al’amarin labaran karya da bukatar zaman lafiyar kasa.