Najeriya - Ilimi

Najeriya na fuskantar tabarbarewar harkokin Ilimi

Sai dai duk da cewa ana gani a zahiri yadda harkokin ilimi a Najeriyar ke fuskantar koma baya, har yanzu wasu sassa na kasar na ikirarin samun gagarumin ci gaba.
Sai dai duk da cewa ana gani a zahiri yadda harkokin ilimi a Najeriyar ke fuskantar koma baya, har yanzu wasu sassa na kasar na ikirarin samun gagarumin ci gaba. Kimberly Burns, USAID/CC/Pixnio

A yayin da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ke fuskantar babban kalubalen tabarbarewar harkokin ilimi a sassan kasar, a bangare guda Gwamtocin jihohi na ikirarin samun ci gaba a fannin. Wikilinmu El Yakubu Dabai ya yi duba kan wannan tufka da warwara ga kuma rahoton da ya hada mana.

Talla

Najeriya na fuskantar tabarbarewar harkokin Ilimi

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.