Tambaya da Amsa

Rayuwar Koffi Annan

Sauti 20:15
Koffi Annan tsohon sakatare majaliar Dinkin Duniya
Koffi Annan tsohon sakatare majaliar Dinkin Duniya REUTERS/Chip East/File Photo

Bayan mukamin Sakataren Majalisar Dinkin Duniya,ya kasance manzo na  musamman na Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar Kasashen larabawa wajen warware rikicin siyasar kasar Syria,Koffi Annan,masu saurare sun bukaci samun labari da tarihin sa.Sai ku biyo mu cikin shirin amsoshin ku masu saurare.