Bakonmu a Yau

Kabir Muhammad Baba kan sanya kudi mai yawa ga masu sha’awar takarar zaben shekara mai zuwa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Ga alama shirin Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya na sanya kudade masu yawa ga masu sha’awar takarar zaben shekara mai zuwa da kuma takaita adadin kwanakin sayar da takardun sun haifar da cece kuce daga yayan Jam’iyyar wadanda ke zargin cewar da gangan akayi domin hana wasu jama’a tsayawa takarar zaben.Daya daga cikin yayan Jam’iyyar Kabir Muhammad Baba dake shirin sayen takardar ya koka kan yadda aka ware Abuja kawai a matsayin wajen sayar da takardun da kuma kudin a tataunawar da muka yi da shi. Ga dai korafin da yayi kamar haka.

Baya ga tsawwala kudin akwai kuma batun kayyade adadin kwanakin sayar da takardun sun haifar da cece kuce daga yayan Jam’iyyar wadanda ke zargin cewar da gangan akayi domin hana wasu jama’a tsayawa takarar zaben.
Baya ga tsawwala kudin akwai kuma batun kayyade adadin kwanakin sayar da takardun sun haifar da cece kuce daga yayan Jam’iyyar wadanda ke zargin cewar da gangan akayi domin hana wasu jama’a tsayawa takarar zaben. Photo: Reuters/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi