Najeriya

Makon 'Yan jaridu a Najeriya ya mayar da hankali kan yakar labaran karya

Labarun karya a Najeriya na daga cikin abubuwan da suke ci gaba da ta'azzara wanda a lokuta da dama kan haddasa rikici.
Labarun karya a Najeriya na daga cikin abubuwan da suke ci gaba da ta'azzara wanda a lokuta da dama kan haddasa rikici. PIUS UTOMI EKPEI / AFP

Ana ci gaba da gudanar bikin makon kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya a garin Jos da ke jihar Plateau, inda a wannan karo masu ruwa da tsaki a harkar yada labarai suka mayar da hankali kan yadda yada labaran karya ke neman samun gindin zama a wannan zamani.Wakilinmu Muhammad Tasi’u Zakari ya aiko mana wannan rahoto daga Jos.

Talla

Makon 'Yan jaridu a Najeriya ya mayar da hankali kan yakar labaran karya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.