Nijar

Nijar na jagorantar taron magance matsalar keta hakkin dan adama

Shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou.
Shugaban Jamhuriyar Nijar Issoufou Mahamadou. ludovic MARIN / AFP

A Jamhuriyyar Nijar shugaban kasar Issoufou Muhammoudou na jagorantar wani taron kasa da kasa kan tabbatar da kare hakkin bil'adama. Taron wanda ke samun halartar wakilan kungiyoyin kare hakkin dan adam daga sassa daban-daban na duniya na da nufin magance kalubalen da kasashe masu tasowa ke fuskanta musamman ta fuskar keta haddi baya ga gudanar da shari'u ba akan doron gaskiya ba.Wakilayarmu Kubra Illo da ta halarci taron ta hada mana rahoto. 

Talla

Nijar na jagorantar taron magance matsalar keta hakkin dan adama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.