Najeriya-Kano

Mummunar ambaliyar ruwa a Kano ta hallaka tarin jama'a

Akwai dai rahotannin da ke cewa ambaliyar ruwan ta yi awon gaba da tarin dukiyar da aka kiyasta darajarta da Naira miliyan dari.
Akwai dai rahotannin da ke cewa ambaliyar ruwan ta yi awon gaba da tarin dukiyar da aka kiyasta darajarta da Naira miliyan dari. REUTERS/Tife Owolabi

Gwamnatin jihar Kano da ke tarayyar Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutane 10, tare da jikkatar da dama sakamakon ambaliyar ruwa da ta mamaye kananan hukumomin jihar 20.Koda dai wasu alkaluman da bana gwamnatin sun ce adadin mamatan sun kai 30. Kiyasin baya bayan nan da hukumar agajin gaugawa ta jihar ta yi na nuna yadda ambaliyar ta yi awon gaba da dukiyar da ta zarta naira miliyan dubu daya. Kamar yadda zakuji cikin rahoton Abubakar Isah Dandago

Talla

Mummunar ambaliyar ruwa a Kano ta hallaka tarin jama'a

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.